وَأَدْخَلْنَٰهُمْ فِى رَحْمَتِنَآ إِنَّهُم مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka shigar da su a cikin rahamar Mu. Lalle ne, sunã daga sãlihai.