caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 37

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:37

خُلِقَ ٱلْإِنسَٰنُ مِنْ عَجَلٍ سَأُو۟رِيكُمْ ءَايَٰتِى فَلَا تَسْتَعْجِلُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAn halitta mutum daga gaggãwa, zan nũna muku ãyõyiNa. Sabõda haka kada ku nẽmiyin gaggãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70