caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 21

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:21

أَمِ ٱتَّخَذُوٓا۟ ءَالِهَةً مِّنَ ٱلْأَرْضِ هُمْ يُنشِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKõ (kãfirai) sun riƙi waɗansu abũbuwan bautãwa ne ga ƙasã, su ne mãsu tãyarwa (gare su)?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70