caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:10

لَقَدْ أَنزَلْنَآ إِلَيْكُمْ كِتَٰبًا فِيهِ ذِكْرُكُمْ أَفَلَا تَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle haƙĩƙa Mun saukar da wani littãfi zuwa gare ku,[1] a cikinsa akwai ambatonku. Shin, to, bã ku hankalta?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70