caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 93

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:93

أَلَّا تَتَّبِعَنِ أَفَعَصَيْتَ أَمْرِى

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ba ka bĩ ni ba! Shin, to, ka sãɓã wa umarnina ne?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70