caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 91

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:91

قَالُوا۟ لَن نَّبْرَحَ عَلَيْهِ عَٰكِفِينَ حَتَّىٰ يَرْجِعَ إِلَيْنَا مُوسَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce ba zamu gushe ba muna bauta a gareshi ba har sai Musa dawo[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70