caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 118

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:118

إِنَّ لَكَ أَلَّا تَجُوعَ فِيهَا وَلَا تَعْرَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne kã sãmu bã zã ka ji yunwa ba a cikinta, kuma bã zã ka yi tsiraici ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70