caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 110

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:110

يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلَا يُحِيطُونَ بِهِۦ عِلْمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYanã sanin[1] abin da ke a gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma bã su kẽwayẽwa da shi ga sani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70