caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 8

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:8

وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَقُولُ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَبِٱلْيَوْمِ ٱلْـَٔاخِرِ وَمَا هُم بِمُؤْمِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma akwai daga cikin mutãne wanda[1] yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira." Alhãli kuwa su ba muminai ba ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70