caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 56

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:56

ثُمَّ بَعَثْنَٰكُم مِّنۢ بَعْدِ مَوْتِكُمْ لَعَلَّكُمْ تَشْكُرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan kuma Muka tãyar da ku daga bãyan mutuwarku, tsammãninku, kuna gõdẽwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70