caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 202

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:202

أُو۟لَٰٓئِكَ لَهُمْ نَصِيبٌ مِّمَّا كَسَبُوا۟ وَٱللَّهُ سَرِيعُ ٱلْحِسَابِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗannan suna da rabo daga abin da suka sanã'anta; kuma Allah Mai gaggãwar sakamako ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70