caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 131

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:131

إِذْ قَالَ لَهُۥ رَبُّهُۥٓ أَسْلِمْ قَالَ أَسْلَمْتُ لِرَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumilokacin da Ubangijisa ya ce da shi ka mika wuya sai ya ce na mika wuya ga Ubangijin Talikai
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70