caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 129

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:129

رَبَّنَا وَٱبْعَثْ فِيهِمْ رَسُولًا مِّنْهُمْ يَتْلُوا۟ عَلَيْهِمْ ءَايَٰتِكَ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلْكِتَٰبَ وَٱلْحِكْمَةَ وَيُزَكِّيهِمْ إِنَّكَ أَنتَ ٱلْعَزِيزُ ٱلْحَكِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo[1] daga gare su, yana karanta musu ãyõyinKa, kuma yana karantar da su Littãfin[2] da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwãyi Mai hikima."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70