caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 71

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:71

وَإِن مِّنكُمْ إِلَّا وَارِدُهَا كَانَ عَلَىٰ رَبِّكَ حَتْمًا مَّقْضِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma bãbu kõwa daga gare ku sai mai tuzga mata.[1] Yã kasance wajibi ga Ubangijinka, hukuntacce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70