caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 55

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:55

وَكَانَ يَأْمُرُ أَهْلَهُۥ بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱلزَّكَوٰةِ وَكَانَ عِندَ رَبِّهِۦ مَرْضِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma yã kasance yanã umurnin mutãnens [1]da salla da zakka. Kuma yã kasance yardajje a wurin Ubangijinsa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70