caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 18

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:18

قَالَتْ إِنِّىٓ أَعُوذُ بِٱلرَّحْمَٰنِ مِنكَ إِن كُنتَ تَقِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTa ce: "Lalle nĩ inã nẽman tsari ga Mai, rahama daga gare ka, idan ka kasance mai tsaron addini!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70