caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 14

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:14

وَبَرًّۢا بِوَٰلِدَيْهِ وَلَمْ يَكُن جَبَّارًا عَصِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma mai biyayya ga mahaifan sa biyu, kuma bai kasance mai girman kai mai sãɓo ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70