caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Kahf, aya 100

Makka · tsarin saukarwa 69 · 18:100

وَعَرَضْنَا جَهَنَّمَ يَوْمَئِذٍ لِّلْكَٰفِرِينَ عَرْضًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka gitta Jahannama, a rãnar nan ga kãfirai gittãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70