caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 83

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:83

وَإِذَآ أَنْعَمْنَا عَلَى ٱلْإِنسَٰنِ أَعْرَضَ وَنَـَٔا بِجَانِبِهِۦ وَإِذَا مَسَّهُ ٱلشَّرُّ كَانَ يَـُٔوسًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum,[1] sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70