caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 72

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:72

وَمَن كَانَ فِى هَٰذِهِۦٓ أَعْمَىٰ فَهُوَ فِى ٱلْـَٔاخِرَةِ أَعْمَىٰ وَأَضَلُّ سَبِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma wanda ya kasance makãho[1] a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70