caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:5

فَإِذَا جَآءَ وَعْدُ أُولَىٰهُمَا بَعَثْنَا عَلَيْكُمْ عِبَادًا لَّنَآ أُو۟لِى بَأْسٍ شَدِيدٍ فَجَاسُوا۟ خِلَٰلَ ٱلدِّيَارِ وَكَانَ وَعْدًا مَّفْعُولًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo idan wa'adin na farkonsu yajẽ, za Mu aika, a kanku waɗansu bãyi[1] Nãmu, ma'abũta yãƙi mafĩ tsanani, har su yi yãwo a tsakãnin gidãjenku, kuma yã zama wa'adi abin aikatawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70