caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 26

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:26

وَءَاتِ ذَا ٱلْقُرْبَىٰ حَقَّهُۥ وَٱلْمِسْكِينَ وَٱبْنَ ٱلسَّبِيلِ وَلَا تُبَذِّرْ تَبْذِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka bai wa ma'abũcin zumunta hakkinsa[1] da miskĩna da ɗan hanya. Kuma kada ka bazzara dũkiyar ka, bazzarãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70