caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 22

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:22

لَّا تَجْعَلْ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَ فَتَقْعُدَ مَذْمُومًا مَّخْذُولًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKada ka sanya wani abin bautawa na daban tãre da Allah har ka zauna kana abin zargi, yarɓaɓɓe.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70