caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 55

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:55

لِيَكْفُرُوا۟ بِمَآ ءَاتَيْنَٰهُمْ فَتَمَتَّعُوا۟ فَسَوْفَ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDõmin su kãfirta da abin da Muka bã su. To, ku ji dãɗi, sa'an nan da sannu zã ku sani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70