caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 75

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:75

إِنَّ فِى ذَٰلِكَ لَـَٔايَٰتٍ لِّلْمُتَوَسِّمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu tsõkaci da hankali.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70