caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 58

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:58

وَجَآءَ إِخْوَةُ يُوسُفَ فَدَخَلُوا۟ عَلَيْهِ فَعَرَفَهُمْ وَهُمْ لَهُۥ مُنكِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma 'yan'uwan[1] Yũsufu suka jẽ, sa'an nan suka shiga a gare shi, sai ya gãne su, alhãli kuwa su, sunã mãsu musunsa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70