caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:56

وَكَذَٰلِكَ مَكَّنَّا لِيُوسُفَ فِى ٱلْأَرْضِ يَتَبَوَّأُ مِنْهَا حَيْثُ يَشَآءُ نُصِيبُ بِرَحْمَتِنَا مَن نَّشَآءُ وَلَا نُضِيعُ أَجْرَ ٱلْمُحْسِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma kamar wancan ne Muka bãyar da ĩko ga Yũsufu a cikin ƙasa[1] yanã sauka a inda duk yake so. Munã sãmun wanda Muke so da rahamar Mu, kuma bã Mu tõzartar da lãdar mãsu kyautatawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70