caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 29

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:29

يُوسُفُ أَعْرِضْ عَنْ هَٰذَا وَٱسْتَغْفِرِى لِذَنۢبِكِ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلْخَاطِـِٔينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara[1] dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70