caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 79

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:79

وَقَالَ فِرْعَوْنُ ٱئْتُونِى بِكُلِّ سَٰحِرٍ عَلِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Fir'auna ya ce: "Ku zo mini da dukan masihirci, masani."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70