caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:62

أَلَآ إِنَّ أَوْلِيَآءَ ٱللَّهِ لَا خَوْفٌ عَلَيْهِمْ وَلَا هُمْ يَحْزَنُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, Lalle ne masõyan[1] Allah bãbu tsõro a kansu, kuma bã zã su kasance sunã yin baƙin ciki ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70