caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 48

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:48

وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هَٰذَا ٱلْوَعْدُ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi zai auku, idan kun kasance mãsu gaskiya?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70