caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anfaal, aya 68

Madina · tsarin saukarwa 88 · 8:68

لَّوْلَا كِتَٰبٌ مِّنَ ٱللَّهِ سَبَقَ لَمَسَّكُمْ فِيمَآ أَخَذْتُمْ عَذَابٌ عَظِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã dõmin wani Littãfi daga Allah ba, wanda ya gabãta,[1] dã azãba mai girma daga Allah tã shãfe ku a cikin abin da kuka kãma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70