caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Insaan, aya 25

Madina · tsarin saukarwa 98 · 76:25

وَٱذْكُرِ ٱسْمَ رَبِّكَ بُكْرَةً وَأَصِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, sãfe da maraice.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70