caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 184

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:184

أَوَلَمْ يَتَفَكَّرُوا۟ مَا بِصَاحِبِهِم مِّن جِنَّةٍ إِنْ هُوَ إِلَّا نَذِيرٌ مُّبِينٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, ba su yi tunĩni ba, cẽwa bãbu wata hauka ga ma'abucinsu?[1] shĩ bai zama ba fãce mai gargaɗi mai bayyanãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70