caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 121

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:121

قَالُوٓا۟ ءَامَنَّا بِرَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halittu."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70