caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 119

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:119

فَغُلِبُوا۟ هُنَالِكَ وَٱنقَلَبُوا۟ صَٰغِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai aka rinjãye su a can, kuma suka jũya sunã ƙasƙantattu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70