caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tahrim, aya 7

Madina · tsarin saukarwa 107 · 66:7

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَا تَعْتَذِرُوا۟ ٱلْيَوْمَ إِنَّمَا تُجْزَوْنَ مَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã kũ waɗanda suka kãfirta![1] Kada ku kãwo wani uzuri a yau. Anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa kawai ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70