caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Taghaabun, aya 15

Madina · tsarin saukarwa 108 · 64:15

إِنَّمَآ أَمْوَٰلُكُمْ وَأَوْلَٰدُكُمْ فِتْنَةٌ وَٱللَّهُ عِندَهُۥٓ أَجْرٌ عَظِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDũkiyõyinku da ɗiyanku fitina[1] ɗai ne. Kuma Allah, a wurin Sa akwai wani sakamako mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70