caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Maaida, aya 50

Madina · tsarin saukarwa 112 · 5:50

أَفَحُكْمَ ٱلْجَٰهِلِيَّةِ يَبْغُونَ وَمَنْ أَحْسَنُ مِنَ ٱللَّهِ حُكْمًا لِّقَوْمٍ يُوقِنُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, hukuncin Jãhiliyya[1] suke nema? Kuma wane ne mafi kyau ga hukunci daga Allah sabõda mutãne waɗanda suke yin yaƙĩni (tabbataccen ĩmãni)?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70