caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shura, aya 50

Makka · tsarin saukarwa 62 · 42:50

أَوْ يُزَوِّجُهُمْ ذُكْرَانًا وَإِنَٰثًا وَيَجْعَلُ مَن يَشَآءُ عَقِيمًا إِنَّهُۥ عَلِيمٌ قَدِيرٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKõ kuma Ya haɗa su maza da mãtã, kuma Yanã sanya wanda Ya so bakarãre.[1] Lalle shi, Mai ilmi ne, Mai ĩkon yi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70