caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 96

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:96

دَرَجَٰتٍ مِّنْهُ وَمَغْفِرَةً وَرَحْمَةً وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورًا رَّحِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDarajõji daga gare Shi da gãfara da rahama. Kuma Allah Yã kasance Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70