caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 106

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:106

وَٱسْتَغْفِرِ ٱللَّهَ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ غَفُورًا رَّحِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka nẽmi Allah gãfara. Lalle ne Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70