caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 88

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:88

خَٰلِدِينَ فِيهَا لَا يُخَفَّفُ عَنْهُمُ ٱلْعَذَابُ وَلَا هُمْ يُنظَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã mãsu dawwama a cikinta, bã a sauƙaƙa azãbar gare su, kuma ba su zama ana yi musu jinkiri ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70