caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 51

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:51

إِنَّ ٱللَّهَ رَبِّى وَرَبُّكُمْ فَٱعْبُدُوهُ هَٰذَا صِرَٰطٌ مُّسْتَقِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Lalle Allah shi ne Ubangijina, kuma Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Wannan ce hanya madaidaiciya."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70