caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 76

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:76

وَلَقَدْ أَخَذْنَٰهُم بِٱلْعَذَابِ فَمَا ٱسْتَكَانُوا۟ لِرَبِّهِمْ وَمَا يَتَضَرَّعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne haƙĩƙa Munã kãma su da azãba[1] sai dai ba su saukar da kai ba, ga Ubangijinsu, kama bã su yin tawãli'u.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70