ثُمَّ أَنشَأْنَا مِنۢ بَعْدِهِمْ قَرْنًا ءَاخَرِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan kuma Muka ƙãga wani ƙarni na waɗansu dabam daga bãyansu.