caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 52

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:52

قَالَ عِلْمُهَا عِندَ رَبِّى فِى كِتَٰبٍ لَّا يَضِلُّ رَبِّى وَلَا يَنسَى

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Saninsu yanã a wurin Ubangijĩna, Ubangijĩna bã Ya ɓacẽwa kuma bã Ya mantuwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70