caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 37

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:37

وَلَقَدْ مَنَنَّا عَلَيْكَ مَرَّةً أُخْرَىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun yi wata baiwa gare ka a wani lõkacin na dabam."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70