caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 12

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:12

إِنِّىٓ أَنَا۠ رَبُّكَ فَٱخْلَعْ نَعْلَيْكَ إِنَّكَ بِٱلْوَادِ ٱلْمُقَدَّسِ طُوًى

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Lalle ne, Nĩ ne Ubangijnka, sai ka ɗẽbe takalmanka[1] Lalle ne kanã a rãfin nan abin tsarkakẽwa, ¦uwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70