caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 92

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:92

وَلَقَدْ جَآءَكُم مُّوسَىٰ بِٱلْبَيِّنَٰتِ ثُمَّ ٱتَّخَذْتُمُ ٱلْعِجْلَ مِنۢ بَعْدِهِۦ وَأَنتُمْ ظَٰلِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne haƙĩƙa Mũsã ya zo muku da hujjõji bayyanannu, sa'an nan kuka riƙi maraƙi[1] (daga bãyansa, alhãli kuwa kuna mãsu zãlunci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70